Kalli yadda ƴan ƙwadago suka rufe ma'aikatu a Abuja da Kano

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Kalli yadda ƴan ƙwadago suka rufe ma'aikatu a Abuja da Kano

Ƴan ƙungiyar ƙwadago a Najeriya sun dira a wasu ma'aikatun gwamnati a Abuja da Kano don hana ma'aikata aiki. Hakan na faruwa ne a ranar farko ta yajin aikin da suka tsunduma kan ƙarin albashi a ƙasar.