Mutum-mutumin da ke son shawo kanku, ku yarda da ƙirƙirarriyar basira

Bayanan bidiyo, Latsa bidiyon a nan
Mutum-mutumin da ke son shawo kanku, ku yarda da ƙirƙirarriyar basira

Bayan ɗumbin tattaunawa game da barazanar da ƙirƙirarriyar basira ko fasahar AI ke da ita, masu ƙera mutum-mutumi masu surar ɗan'adam sak na ƙoƙarin tallata alhairan da ke tattare da su a babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya na Geneva.

Ameca