Ku San Malamanku tare da limamin Keffi, Muhammad Salisu
Ku San Malamanku tare da limamin Keffi, Muhammad Salisu
Wannan mako a cikin shirin Ku San Malamanku mun kawo muku tattaunawa da Malam Muhammad Salisu, limamin masallacin Juma'a na garin Keffi a jihar Nasarawa.
Malamin ya bayyana cewa samun ilimi shi ne babban abin da ya fi martabawa.