Mun ɗauki aniyar rage talauci da kashi 10 duk shekara a Jigawa - Namadi
Mun ɗauki aniyar rage talauci da kashi 10 duk shekara a Jigawa - Namadi
Yayin da yake cika shekara ɗaya a matsayin gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya ce ɗaya daga cikin manyan manufofin gwamnatinsa shi ne rage talauci da kimanin kashi 10 cikin 100 a duk shekara.