Me ke janyo matsanancin zafin da ake fama da shi a duniya?
Me ke janyo matsanancin zafin da ake fama da shi a duniya?
Tsananin zafin ya zo ne da yanayin ƙaruwar ambaliya da yawan ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a wasu sassa na duniya. Ana zabga zafin rana mafi tsanani a wasu sassan na duniya.