...Daga Bakin Mai Ita tare da Samha M. Inuwa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
...Daga Bakin Mai Ita tare da Samha M. Inuwa

A cikin shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da Sa'adatu Muhammad Inuwa, wadda aka fi sani da Samha M. Inuwa a masana'antar Kannywood.

Samha ƴar asalin jihar Gombe ta ce ta koma Kano da zama ne bayan mutuwar aurenta.