Matashin da ke bai wa kayan ɗakinsa umarni da baki
Matashin da ke bai wa kayan ɗakinsa umarni da baki
Khalifa Yakubu Shu'aibu wani matashi ne daga Arewacin Najeriya wanda ya karanci harkar ƙere-ƙere, ya mayar da ɗakinsa 'Smart room', inda yake kunna hasken lantarki da kunna ruwan famfo da kuma fanka da ma wasu abubuwan da dama ta hanyar ba su umarni da baki.




