Ranar farko: Yadda aka yi zanga-zangar matsin rayuwa a Abuja

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Ranar farko: Yadda aka yi zanga-zangar matsin rayuwa a Abuja

Zanga-zanga a Abuja a ranar farko ta fara ne a cikin lumana sai dai daga baya jami'an tsaro sun jefa wa masu zanga-zangar hayaƙi mai sanya hawaye a lokacin da suka kutsa tsakiyar gari.