Saƙon sabuwar shekara daga ma'aikatan BBC Hausa
Saƙon sabuwar shekara daga ma'aikatan BBC Hausa
Ku kalli saƙon sabuwar shekara daga ma'aikatan BBC da ke Abuja, waɗanda ke aiki ba dare ba rana domin tattarowa, da tantancewa da kuma kawo muku sahihan labarai da rahotannin da suka shafi rayuwarku, babu katsewa.