Ranar Hausa: Tsoffin kalmomin Hausa da ma'anoninsu
Ranar Hausa: Tsoffin kalmomin Hausa da ma'anoninsu
Albarkacin Ranar Hausa ta Duniya da ake gudanarwa duk rana i-ta-yau 26 ga watan Agusta.
Mun zanta da wani dattijo da ya san kalmomin Hausa inda muka tambaye shi wasu daɗaɗɗun kalmomi, da ba kasafai ake jin su a hirarrakinmu na yanzu ba, domin jin ko me suke nufi.
Ina Hausawan suke? Ku duba ku gani a wannan bidiyon, kalmomi nawa kuka rigaya kuka sani?



