Yadda mutanen Daura ke alhinin rasuwar Muhammadu Buhari
Yadda mutanen Daura ke alhinin rasuwar Muhammadu Buhari
A ranar Lahadi, 13 ga watan Yuli ne tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu a wani asibiti da ke Landan bayan doguwar jinya.
Mutanen garin Daura, mahaifar tsohon shugaban ƙasar a jihar Katsina sun bayyana halin da suka shiga bayan samun labarin rasuwar tasa.



