Bidiyoyin BBC Hausa da aka fi kallo a shafin Facebook a 2024

Bayanan bidiyo,
Bidiyoyin BBC Hausa da aka fi kallo a shafin Facebook a 2024

A shekarar 2024, mun wallafa muku bidiyoyi masu yawa na faɗakarwa, ilimantarwa, da nishaɗantarwa, domin jin daɗin ku masu bibiyarmu.

Ko kun san wane bidiyon BBC Hausa kuka fi kallo a shanfinmu na Facebook a 2024?