Ranar Ruwa ta Duniya: Matashin da ya taimaka wa ƙauyensa da ruwan sha mai tsafta

Bayanan bidiyo, Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon kan ranar ruwa ta duniya
Ranar Ruwa ta Duniya: Matashin da ya taimaka wa ƙauyensa da ruwan sha mai tsafta

Malaisar Ɗinkin Duniya ta ware duk ranar 22 ga watan Maris ɗin kowace shekara domin bikin ranar ruwa ta duniya.

An ware ranar domin faɗakar da mutane kan muhimmancin ruwa da kuma magance matsalolin da suka danganci ruwan da tsaftar muhalli.

A wannan bidiyon, BBC ta tattauna da wani matashi da ya sadaukar da makudan kudi domin samar wa kauyensa ruwan sha mai tsafta.