Zan yi wa al'ummar Kano adalci - Nasiru Gawuna
Zan yi wa al'ummar Kano adalci - Nasiru Gawuna
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar APC a zaben 2023, Nasiru Yusuf Gawuna ya ce nasarar da ya samu a kotu za ta ba shi damar yi wa al’umma adalci.
A hirarsa da BBC, Gawuna ya ce hukuncin kotun shi ne abin da suka dade suna jira.



