Girke-girken Ramadan: Yadda ake sarrafa miyar ƙundu da shinkafa

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallo
Girke-girken Ramadan: Yadda ake sarrafa miyar ƙundu da shinkafa

A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Hafsat Sanusi wadda aka fi sani da Baasmah a soshiyal midiya za ta nuna muku yadda ake amfani da madarar kwakwa wajen sarrafa sauce din ƙundu da shinkafa.