Me ke faruwa idan intanet ɗinku ta katse?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Me ke faruwa idan intanet ɗinku ta katse?

Ko kun san me ya ke faruwa idan sabis ɗin wayarku ya ɗauke? Hakan na iya samun asali daga wani aiki da ake yi a tsakiyar teku.

BBC ta bi wani jirgin ruwa da ke irin wannan aiki, domin ganin yadda na'urorinku ke samun sabis.