Hikayata 2024: Burin mata uku da labaransu ke kan gaba a gasar bana
Hikayata 2024: Burin mata uku da labaransu ke kan gaba a gasar bana
A yau Laraba za a gudanar da bikin gasar Hikayata - ta gejeru kuma ƙagaggun labarai - a Abuja domin karrama mutum uku da labaransu ke kan gaba.
Ganin cewa sai a wajen bikin za a sanar da gwarzuwa ɗaya daga cikin uku, mata uku da labaransu ke kan gaba sun bayyana mana burikansu kafin bikin na yau.
Amra Awwal Mashi: Marubuciyar labarin Kura a Rumbu
Hajara Ahmad Hussaini: Ita ta rubuta labarin Amon Ƴanci
Zainab Muhammad Chibado: Marubuciyar labarin Tsalle Ɗaya



