Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗadɗiyar Mandi rice

Bayanan bidiyo, Latsa sama don kallon bidiyon:
Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗadɗiyar Mandi rice

A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Abba Umar Yero wanda aka fi sani da Chef Yero zai nuna muku yadda ake yin haɗadɗiyar Mandi rice.