Gwamna Fintiri ya ce ya ji takaicin abin da jami'in INEC ya yi a Adamawa
Gwamna Fintiri ya ce ya ji takaicin abin da jami'in INEC ya yi a Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Fintiri ya ce ya ji takaicin yadda wani jami'in INEC ya bayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar gabanin kammala tattara alƙaluman zaɓen.