'Yan Najeriya da burinsu a 2024

Bayanan bidiyo,
'Yan Najeriya da burinsu a 2024

Ɗumbin 'yan Najeriya na ci gaba da bayyana kyakkyawan fata da zuwan shekara ta 2024. Suna dai burin samun canji daga rayuwar da suka baro ta 2023 cikin matsi da hauhawar farashi da tsadar rayuwa da kuma ƙunci.

A wannan bidiyo za ku ga jerin fatan da ke cikin zukatan 'yan Najeriya matasa da tsofaffi, mata da maza.

A sha kallo lafiya!