Kalli yadda ambaliya ta tagayyara wani yanki na Indiya
Kalli yadda ambaliya ta tagayyara wani yanki na Indiya
Mamakon ruwa na ci gaba da tagayyara arewacin Indiya, inda ya yi sanadiyyar rayukan mutum 28 da ɓalla gadoji.
Ambaliyar ruwa da zaftarewar ƙasa sun tagayyara jihar Himachal Pradesh, inda aka fi samun waɗanda suka mutu.

Asalin hoton, Getty Images