Me ya sa tallafa wa mata ke da muhimmanci?
Me ya sa tallafa wa mata ke da muhimmanci?
Mata na kokawa kan yadda suke samun cikas wajen samun kuɗi da zai sa su bunƙasa sana’ar su, lamarin da ke hana mata samun bashi kamar maza a ƙoƙarin su na haɓɓaka sana'o'i.