Ladubban Sallar Layya

Ladubban Sallar Layya

Al'ummar Musulmi a faɗin duniya na bikin Idin Babbar Sallah.

Sallah ce da Musulmai masu hali suke yanka rago a matsayin layya don nuna godiya ga Allah bisa rayawa da ni'imomin da ya yi wa bayinsa ta hanyar ci da bayar da kyauta da kuma kyautatawa mabuƙata.

Muhimmin biki ne da ake gudanarwa duk shekara a wajen Musulmai.

Sheikh Musa Yusuf wanda aka fi sani da suna As-sadus Sunnah ya yi mana bayani a cikin wannan bidiyo game da muhimmanci da kuma ladubban Sallar Layya

Muslim cleric