Dokokin da ake kiyayewa a lokacin yaƙi
Dokokin da ake kiyayewa a lokacin yaƙi
Akwai tarin dokokin da ake son a kiyaye a lokacin yaƙi daga kowane ɓangare da ke yaƙin.
Dokokin yaƙin sun hadar da: ba a kai wa fararen hula hari ko kuma kashe su da gangan, kuma ba za a yi amfani da makamai masu guba ba, da sauran dokokin da za ku iya gani cikin wannan bidiyo.
Me zai faru idan aka zargi wani da kar waɗannan dokoki na yaƙi?



