Za a fara duba yawan ruwan da ke doron duniya daga sararin samaniya
Za a fara duba yawan ruwan da ke doron duniya daga sararin samaniya
Hukumar sararin samaniya ta Amurka ta ƙaddamar da wani tauraron ɗan adam za ta yi bincike na farko kan yawan ruwan da ke kwarara a doron duniya.
Hakan zai taimaka wajen gano ƙarin bayanai kan illar sauyin yanayi.
Ku kalli cikakken bidiyon don kallon ƙarin bayani.