Ra'ayoyin 'yan Najeriya kan nasarar Donald Trump

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Ra'ayoyin 'yan Najeriya kan nasarar Donald Trump

Tun bayan da aka sanar da Donald Trump a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban Amurka, mutane da dama ke bayyana ra'ayoyinsu a sassan duniya.

A wannan bidiyon, mun ji ra'ayoyin wasu 'yan Najeriya game da nasarar ta Trump a karo na biyu, wanda zai zama shugaban Amurka na 47 a tarihi - bayan ya zama na 45 a baya.