...Daga Bakin Mai Ita tare da Galin Money

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
...Daga Bakin Mai Ita tare da Galin Money

A shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da Muhammad Gali Yusuf, wanda aka fi sani da Galin Money.

Gali, wanda aka haifa a garin Zariya da ke jihar Kaduna ya yi fice a harkar waƙa da finafinan Hausa a shekarun baya, sai dai a kwanakin nan an daina jin ɗuriyarsa. Ko me ya sa haka?