Kalli yadda aka yi kaca-kaca da Gaza

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Kalli yadda aka yi kaca-kaca da Gaza

Hotunan tauraron ɗan'adam waɗanda BBC ta samu sun nuna mummunar ɓarnar da aka yi a yankuna daban-daban na Gaza a yaƙin da ke gudana tun bayan da Hamas ta kai wa Isra'ila hari a ranar 7 ga watan Oktoba.

Ku kalli hotunan kafin da kuma bayan gwabza yaƙi, da kuma bayani daga sashen BBC na tantance bayanai.