Sauraron waƙoƙin kaset ne ya sa na zama mawaƙi – Jaziri

Bayanan bidiyo, Sauraron kaset din waƙa ne ya sa na zama mawaƙi – Jaziri
Sauraron waƙoƙin kaset ne ya sa na zama mawaƙi – Jaziri

Jaziri Sabon Cele mawakin Hausa ne ɗan asalin jihar Adamawa wanda ya fara shauƙin rera waƙa daga saye da sauraron waƙa a kaset.

Yanzu haka Jaziri ya ce ya rera waƙa ‘kusan dubu ɗaya’, inda ya ce yana matukar ƙaunar waƙarsa mai taken ‘Kalamai Na So’.