Girke-girken Ramadan: Yadda ake shinkafar Biryani ta indiyawa mai kaza da ganyen lettuce

Bayanan bidiyo, Latsa sama don kallon bidiyon:
Girke-girken Ramadan: Yadda ake shinkafar Biryani ta indiyawa mai kaza da ganyen lettuce

A yau, Rukayya Ahmed Idris wadda aka fi sani da Rukaiyah_a za ta nuna muku yadda ake yin shinkafar Biryani ta Indiyawa mai kaza da kuma haɗin ganyen lettuce da abin sha na 'mojito'.