Kalli yadda ake aiko da labarin gasar Hikayata a aikace
Kalli yadda ake aiko da labarin gasar Hikayata a aikace
A ranar 24 ga watan nan na Agusta za a rufe karɓar labarai a Hikayata, gasar ƙagaggun labarai ta mata zalla ta 2024.
A wannan bidiyon, za ku ga yadda za ku karanta ƙa'idoji da kuma turo labaranku a aikace, kamar yadda Nabeela Mukhtar Uba ta nuna.