Matar da aka kusa yi wa duka saboda sa riga mai rubutun Larabci a Pakistan

Bayanan bidiyo, Matar da wasu gungun mutane suka kusan yi wa duka a Pakistan saboda zargin saɓo bayan ta saka wata riga mai rubutun Larabci a kai ta bayar da haƙuri
Matar da aka kusa yi wa duka saboda sa riga mai rubutun Larabci a Pakistan