Daga Bakin Mai Ita tare da Bintu ta Dadin Kowa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton domin shan kallo
Daga Bakin Mai Ita tare da Bintu ta Dadin Kowa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan mako, mun tattauna da Fatima Sa'id Abdullahi wadda aka fi sani da Bintu a shirin fim mai dogon zango, Dadin Kowa.