Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda aka kashe mutane a zaben gwamnan jihar Kogi
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
A kauyen Adankolo da ke jihar Kogi al'umma na cikin jimami bayan da 'yan bindiga suka bude wuta tare da kashe kashe mutum 3 a lokacin zaben gwamna.