Yadda aka kashe mutane a zaben gwamnan jihar Kogi

Bayanan bidiyo, Yadda aka kashe mutane a zaben gwamnan jihar Kogi

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon

A kauyen Adankolo da ke jihar Kogi al'umma na cikin jimami bayan da 'yan bindiga suka bude wuta tare da kashe kashe mutum 3 a lokacin zaben gwamna.