Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Rufe kan iyakokin Najeriya
Fasakwaurin da ake yi na shinkafa ta kan iyakoki na daga cikin dalilan da suka sa shugaba Buhari ya bada umurnin rufe kan iyakokin kasar da kasashe makwabta.