Ra'ayi Riga: Rufe kan iyakokin Najeriya

Bayanan sautiAn rufe iyakokin Nigeria

Fasakwaurin da ake yi na shinkafa ta kan iyakoki na daga cikin dalilan da suka sa shugaba Buhari ya bada umurnin rufe kan iyakokin kasar da kasashe makwabta.