Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Shin matakan soji na aiki a Zamfara?
Filin Ra'ayi Riga na Yau ya yi nazari kan matakan sojan da aka kaddamar kan barayin shanu da masu satar jama'a dake kai hare hare a wasu jihohin arewacin Nigeria.