Ra'ayi Riga: Shin matakan soji na aiki a Zamfara?

Bayanan sautiMatakan soji na aiki a Zamfara?
An wallafa

Filin Ra'ayi Riga na Yau ya yi nazari kan matakan sojan da aka kaddamar kan barayin shanu da masu satar jama'a dake kai hare hare a wasu jihohin arewacin Nigeria.