Christchurch: Hotunan jana'izar Musulmi 49 da aka kashe a New Zealand

A ranar Juma'a ne aka kashe kimanin Musulmi 50, bayan wani hari da aka kai wasu masallatai biyu a birnin Christchurch da ke kasar New Zealand.