Christchurch: Hotunan jana'izar Musulmi 49 da aka kashe a New Zealand

A ranar Juma'a ne aka kashe kimanin Musulmi 50, bayan wani hari da aka kai wasu masallatai biyu a birnin Christchurch da ke kasar New Zealand.

New Zealand

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An yi wa gawawwakin sallah kafin a binne su a birnin Christchurch ranar Laraba
New Zealand

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Bangladesh da Indiya da kuma Indonesia sun ce akwai 'yan kasashensu da harin ya rutsa da su
New Zealand

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An tsaurara matakan tsaro lokacin da ake musu jana'iza
New Zealand

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An binne su ne a makabartar Memorial Park Cemetery ranar Laraba
New Zealand

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mutumin da ake zargi da kashe Musulmin Brenton Tarrant ya bayyana a gaban kotu ranar Asabar
New Zealand

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An yi shiru na minti biyu a fadin kasar don jimamin mutanen da aka kashe inda aka yi kiran sallah don girmama mamatan
New Zealand

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mata ma suna daga cikin mutanen da suka halarci sallar jana'izar
Lahore

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Hakazalika an yi wa mamatan Sallah a birni Lahore na kasar Pakistan a ranar Talata