Kalli yadda gagarumar gobara ta janyo asara a Accra

A daren jiya ne wata gobara ta tashi a sakamakon fashewar da wata motar gas din girki tayi a unguwar Madina Atomic Junction da ke birnin Accra.