Kalli yadda gagarumar gobara ta janyo asara a Accra

A daren jiya ne wata gobara ta tashi a sakamakon fashewar da wata motar gas din girki tayi a unguwar Madina Atomic Junction da ke birnin Accra.

Wasu daga cikin motocin da suka kone a sanadiyyar gobarar Madina Atomic Junction dake birnin Accra, Ghana
Bayanan hoto, Ana iya ganin asarar da aka tafka a sanadiyyar gobarar Madina Atomic Junction dake birnin Accra, Ghana
Wasu daga cikin motocin da suka kone a sanadiyyar gobarar Madina Atomic Junction dake birnin Accra, Ghana
Bayanan hoto, Wasu daga cikin motocin da suka kone a sanadiyyar gobarar Madina Atomic Junction dake birnin Accra, Ghana
Wasu daga cikin motocin da suka kone a sanadiyyar gobarar Madina Atomic Junction dake birnin Accra, Ghana
Bayanan hoto, Wata motar safa da ta kone kurmus a sanadiyyar gobarar Madina Atomic Junction dake birnin Accra, Ghana
Wasu daga cikin motocin da suka kone a sanadiyyar gobarar Madina Atomic Junction dake birnin Accra, Ghana
Bayanan hoto, wuta na ci bayan gobarar ta Madina Atomic Junction dake birnin Accra.