Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda fadan kabilanci ya fi shafar Musulmai a India
Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon
Rikicin kabilanci a Indiya ya raba Musulmai da dama daga gidajensu inda wasu da yawa suka rasa rayukansu.
Wannan na zuwa ne bayan da gwamnatin kasar a karkashin Firaiministan Modi ta kawo wani kudurin doka da zai hana Musulmi da yawa shaidar zama dan kasa a India.