Ra'ayi Riga: Muhawara kan illolin shan taba sigari

Bayanan sautiRa'ayi Riga: Muhawara kan illar shan taba sigari

Latsa hoton sama ku saurari shirin:

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya yi muhawara kan illar shan taba sigari, wadda aka yi bikin ranar yaƙi da shan ta a farkon makon nan.