Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Lafiya Zinariya: Wayewa ce ta sa mata suka fi maza zuwa ganin likitar kwakwalwa?
Ana samun mata da dama masu fama da matsananciyar damuwa da ke zuwa ganin likitar lafiyar kwakwalwa domin neman shawara da maganin, sai dai mazan da ke fama da wannan matsalar ba kasafai suke zuwa ba. To ke me ya sa?