Kun san wurin da Sahabbai 70 suka yi shahada?

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Dutsen Uhudu yana daya daga cikin wurare masu daraja a addinin Musulunci kuma ana bukatar duk wanda ya je aikin hajji ya ziyarta.

Yakin Uhud shi ne yakin da Musulmi suka fi tafka asara.

Bidiyo: Yusuf Ibrahim Yakasai

An sake sabunta wannan labari bayan da aka fara wallafa shi a watan Agustan 2017.