Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyon halin da ake ciki a Jibiya bayan gwamnati ta bude iyakar Magama
Danna hoton da ke sama domin kalln bidiyon:
Hada-hada ta fara dawowa bayan sake bude iyakar a ranar 22 ga watan Afril un 2022.
A 2019 ne dai gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta ba da umarnin rufe iyakokin kan tudu guda hudu bisa dalilan tsaro da kuma habaka noman shinkafa.
BBC ta je garin Magama domin gane wa idanunta halin da ake ciki.
Rahoto: Jabir Mustapha Sambo