Mariupol: Birnin da aka yi wa mutum 300,000 ƙawanya a Ukraine

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Birnin Mariupol mai babbar tashar ruwa a Ukraine yanzu yana cikin inda ake gwabza faɗa.

Sama da mutum 300,000 suka maƙale babu ruwan sha da wutar lantarki.

Wannan bidiyon ya diba halin da birnin yake ciki