Ranar Barci ta Duniya: Muhimmancin barci da illolin rashin yin sa

Bayanan bidiyo, Ranar Barci ta Duniya: Muhimmancin barci da illolin rashin yinsa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

A yau ne ake bikin Ranar Barci ta Duniya inda ake bayyana muhimmancinsa da kuma illolin rashin yin sa.

Albarkacin wannan rana ne, wata kwararriyar likitar kwakwalwa, Dakta Dayyaba Shu'aibu, ta bayyana mana muhimmancin yin barci.